iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Akwai kwararan shaidu na haɓaka tallace-tallacen kayayyakin halal a Mozambique. Wannan fadada kasuwar ya hada da karuwar kamfanonin da ke neman takardar shaidar halal da kuma tabbatar da cewa ayyukansu na halal ne ga karuwar al'ummar musulmin kasar da ke kudu maso gabashin Afirka.
Lambar Labari: 3487423    Ranar Watsawa : 2022/06/15